Labarai

Kalli Yadda Kiristoci Masoyan Dr Yakubu Adamu PHD Daga Kasan Jerusalam Suke Masa Addu’a

Ganin iftila’in da Dr Yakubu Adamu PHD ya fada wanda hukumar EFCC ke tugumarsa da wasu chajis da ake tsammanin na bugi neh ya sanya mutanen jahar Bauchi cikin alhini.

Sanadin haka yasa Mahaifiyar jajirceccen dan PDP na Jahar Bauchi wato Daure David ta tara mata yan uwanta a qasa meh tsarki na Jerusalem domin yiwa Dr Yakubu Adamu PHD addu’ar Allah ya kareshi daga sharrin makiya.

Lallai wannan bidiyo ya janyo hankalin al’umma ganin yanda suka maida hankali waje daya domin yiwa Dr Yakubu addu’a.

Wannan bidiyo ya gwada cewa mutanen jahar Bauchi na Allah wadai da wanna zargi da ake tugumar Dr Yakubu Adamu PHD akai.

Ga Bidiyon Daga Bisani

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button