LABARAN HAUSA

BIOGRAPHY

SIYASA

  • SiyasaƘungiyar NDF Ta Goyi Bayan Kalaman Gwamnan Bauchi Kan Matsin Lamba Ga Jam’iyyun AdawaƘungiyar NDF Ta Goyi Bayan Kalaman Gwamnan Bauchi Kan Matsin Lamba Ga Jam’iyyun AdawaƘungiyar NDF Ta Goyi Bayan Kalaman Gwamnan Bauchi Kan Matsin Lamba Ga Jam’iyyun Adawa

    Ƙungiyar NDF Ta Goyi Bayan Kalaman Gwamnan Bauchi Kan Matsin Lamba Ga Jam’iyyun Adawa

    Ƙungiyar farar hula ta Nigeria Democratic Front (NDF) ta yaba wa Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed, bisa yadda ya fito fili yana sukar abin da ta kira cin zarafin jam’iyyun adawa da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ke yi. A cikin wata sanarwa da Babban Mai Tsara Ƙungiyar na ƙasa, Ikenna Ellis-Ezenekwe, ya rattaba wa hannu, NDF ta ce tana goyon bayan kalaman gwamnan, inda ta zargi Gwamnatin Tarayya da amfani da hukumomin tarayya wajen…

    Read More »
  • SiyasaƘungiyoyi sun ce Gwamnatin Tarayya na raunana dimokuraɗiyya da shugabanci a Bauchi

    Ƙungiyoyi Na Zargin Gwamnatin Tarayya Da Raunana Dimokuraɗiyya Da Shugabanci a Bauchi

    Wasu ƙungiyoyin farar hula da na wayar da kan jama’a a Jihar Bauchi sun zargi Gwamnatin Tarayya da ɗaukar matakai da ka iya raunana dimokuraɗiyya da nagartaccen shugabanci a jihar, biyo bayan kama da gurfanar da Kwamishinan Kuɗi da Ci Gaban Tattalin Arziki na jihar, Yakubu Adamu, da Hukumar EFCC ta yi. Ƙungiyoyin sun bayyana wannan zargi ne a ranar Litinin yayin wani taron manema labarai da suka gudanar a Bauchi, wanda Ƙungiyar Jakadun Yakubun…

    Read More »
Back to top button