Labarai
Hotunan Daure David Yayin Da Sarkin Samarin Kusun Yelwan Tudu Bauchi Yakai Masa Ziyara
Daure David daya daga cikin matashin dan siyasa meh jajircewa akan ganin an zabi wanda suka cancanta nakan ganin soyayya daga matasa, yara harma da manya bayan wata gwagwarmaya meh tsawo da yayi a shekaran baya.
Ganin muhimmancin sa yasaka sarkin samarin Kusu na Yelwan Tudu Bauchi yakai masa gagarumin ziyara.
Ga abinda Daure David ya rubuta a shafinsa ⇓
A yau na samu damar karɓar Sarkin Samari Kusu na Yelwan Tudu Bauchi, Malam Lenka Ubandoma, tare da wasu daga cikin ’yan uwansa, waɗanda suka zo ziyarar jaje da nuna damuwa da goyon baya a kan tsare ni da aka yi a baya-bayan nan.
Ina matuƙar godiya da wannan kyakkyawan nuni na zumunci, ƙauna da haɗin kai.
Na gode ƙwarai!
Ga Hotuna Daga Bisani





