Labarai
-
HOTUNA: Jagororin ECWA Bauchi South DYC Sun Kaiwa Daure David Ziyaran Jaje
Daure David ya tarbi jagororin ECWA Bauchi South DYC yayin da suka kawo masa ziyaran jaje dan gane da tsareshi…
Read More » -
Trump Ya Sanar da Cafke Shugaba Maduro Bayan Hare-haren Amurka a Venezuela Mai Arzikin Man Fetur
Shugaban ƙasar Amurka, Donald Trump, ya sanar a ranar Asabar, 3 ga Janairu, 2026, cewa sojojin Amurka sun cafke shugaban…
Read More » -
Anthony Joshua Ya Tsira Daga Mummunan Hatsarin Lagos–Ibadan Bayan Ya Sauya Kujera, Direba Ya Bayyana A Kotu
Tsohon zakaran damben duniya a matakin World Heavyweight, ɗan asalin Birtaniya da Nijeriya, Anthony Oluwafemi Olaseni Joshua, ya tsallake rijiya…
Read More » -
Hotunan Daure David Yayin Da Sarkin Samarin Kusun Yelwan Tudu Bauchi Yakai Masa Ziyara
Daure David daya daga cikin matashin dan siyasa meh jajircewa akan ganin an zabi wanda suka cancanta nakan ganin soyayya…
Read More » -
Kalli Yadda Kiristoci Masoyan Dr Yakubu Adamu PHD Daga Kasan Jerusalam Suke Masa Addu’a
Ganin iftila’in da Dr Yakubu Adamu PHD ya fada wanda hukumar EFCC ke tugumarsa da wasu chajis da ake tsammanin…
Read More » -
Kotun Daukaka Kara Ta Tabbatar da Hukuncin Kisa ga Mamallakin Makaranta Kan Kisan Hanifa Abubakar
Kotun Daukaka Kara da ke Kano ta tabbatar da hukuncin kisa da aka yanke wa Abdulmalik Tanko, mamallakin makarantar da…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Yi Alkawarin Wadata Da Ingantaccen Tsaro A Jawabin Sabuwar Shekarar 2026
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, jagoran Najeriya na yanzu, ya gabatar da sakon Sabuwar Shekara cike da fata, inda ya…
Read More » -
Gwamna Bala Ya Mika Kayan Aikin Tsaro ga Kungiyar Maharba (Hunters Group)
Gwamna Bala Ya Bukaci Hadin Gwiwa Don Dakile Ta’addanci Na Kungiyoyin ‘Yan Bindiga Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed,…
Read More » -
Gwamna Bala Ya Gargadi Sarakunan Gargajiya da Cibiyoyinsu Kan Taimaka Wa..
Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ya fitar da kakkausar gargadi ga sarakunan gargajiya da cibiyoyinsu kan yin duk…
Read More » -
Ango Ya Bace a Ranar Biki, Amma Saƙonsa Ya Tsorata Kowa…. Part 2
Angon da Ya Bace” labari ne mai ban tsoro daga Garin Kofa, wanda ya fara da farin cikin biki kuma…
Read More »